Friday 13 December 2013

Jonathan gari yai zafi

Gaskiya shugaban Nigeria yana cikin tsaka-mai-wuya sakamakon sa shi gaba da manyan kasa suka yi da zarge-zarge iri daban daban.
  Anya kuna gani zai iya tsallake wannan tarko?
Menene ra'ayinku kan wannan batu?